Introduction: This is a tiktok video published by SHAMSU DANIYA. The video has now received more than 18.5K likes, 109 comments and 89 shares. It is deeply loved by fans. The following is the specific data and similar videos. Address, you can complete the operation on this page by clicking play or bookmarking the video.
Posted @withregram • @falalu_a_dorayi Alhamdulillah. Jinjina da Godiya ga Mai Martaba Sarkin Kano @hrh_aminu_ado_bayero hrh_aminu_ado_Bayero A bisa karamci da shawarwari Allah ya karawa Sarki Lafiya. Amin. Ali Nuhu na daban ne In aka zo gurin Mu’amala da Al’ummar Kannywood, Domin Yana cikin na farkon masu son su zauna da kowa lafiya. Bashi da Kiyayya ko gaba Sannan Yana girmama har na kasa da shi. Sannan bashi da kashi wajan bawa mutane ayyuka, wannan dadaddiyar shaida ce akansa. Kokarin sa na fito da sababbin Jarumai maza da mata da Ma’aikata producers/ director da Duk wani nau’i na masu aikin film. Wannan Mukami na Managing director na Nigerian Film Corporation da President Bola Ahmed Tinubu yayi abin alfahari ne a garemu, sannan HAKURI NE MAI TADDA RABO @realalinuhu Allah ya taya riko yai maka Jagoranci Ya baka ikon sauke nauyi. Amin.
Duration: 60 sPosted : Wed, 07 Feb 2024 10:42:03Views
197.1KDaily-
Likes
18.5KDaily-
Comments
109Daily-
Shares
89Daily-
ER
9.49%Daily-
Latest Videos
Similar Videos
Watch moreMore Videos
Watch more